Apt Professional Consulting

Apt Professional Consulting Finacial advisory services, Business plans, Feasibility Studies, Tax Consulting, Forensic Auditing etc are the servises we offer!

31/01/2026

With Kwaryar Tudun-Wada Kaduna – I just got recognized as one of their top fans!

17/11/2025

Shin ka shirya tunkarar sabuwar dokar haraji da zata fara aiki nan da kasa da kwanaki arbain da biyar (45)?

Duk da gwamnati bata wayar da kan mutane yadda ya kamata. Ko kuma ince ta fi mai da hankali akan wasu tsiraru . Mu sani cewa rashin sanin doka ba zai taba kare mutum a gurin hukuma ba.

Ya zama dole ga 'yan kasuwar mu su fara engaging masana domin fahimtar wadannan dokokin don gujewa fadawa hannun bata garin ma'aikatan haraji a lokacin da dokokin su ka fara aiki.

Da yawa abubuwan da muke ji a teburin mai shayi a game da dokokin ba gaskiya bane. Fahimtar dokokin shine zai sa mu gane haka.

Mu sani cewa:

1. Babu haraji akan jari/ciniki ko kudin da yake ajiye a banki.
2. Haraji akan riba kawai (profit/income).
3. Mune da kanmu zamu lissafa kasuwancin mu sannan mu ware ribar da mu samu. Mu kuma lissafa harajin da ya kamata mu biya gwamnati akan wannan ribar. (self-assessment).
4. Gwamnati zata biyo baya ne kawai idan bayanan da ta tattara ya nuna cewa akwai shakku akan bayanan da muka bayar.
5. Sahihan bayanai da hujjojin da muka ajiye zasu zama kariya a gare mu lokacin bincike.
6. Akwai abubuwan da doka ta yarda ka cire daga cikin riba kafin biyan haraji.
7. Akwai hukunci/tara masu tsanani ga wanda bai bi wadannan sababbin dokokin ba.

Domin kare kanka/kasuwancin ka akwai bukatar ka inganta mu'amilar ka ta hanyar:

1. Ajiye sahihan bayanai akan shige da fice na kudaden ka.
2. Ajiye duk wata shaida da zata tabbatar da bayanan shige da fice na kudaden ka.
3. Turawa da bayanan ka zuwa hukumomin haraji akan lokacin da doka ta tanada.
4. Tuntubar masana domin samun shawarwari akan yanda zaka samu ragin harajin da zaka biya.

Mu sani wadannan dokoki suna da incentives da dama da zasu rage mana radadin haraji, amma wanda ya sani ko ya fahimta ne kawai zai amfana.

Allah ya sa mu dace.

Ado Mohammed Abubakar, FCA, FCTI

24/09/2025
24/09/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Yakasai Abubakar, Musa Zakari Shetu

13/08/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Kuliya Zahradeen, Amina M Ladan, Jafaru Yunusa, Muhammad Jamil Saleh, Muhammad Wali

06/08/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Khadijah Muhammad, Muhammad Sabo

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Apt Professional Consulting posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share